Fursunoni 69 Mafi Hatsari Da Hukumar Kula Da Gidajen Yarin Nigeria Suke Nema Da Suka Tsere Daga Kuje

Alfijr

Alfijr ta rawaito hukumar da ke kula da gidajen yari ta Nijeriya (NCoS) ta bayyana cewa za ta ci gaba da neman fursunoni 69 cikin wadanda suka tsere bayan harin da kungiyar ta’addancin ISWAP ta kai a Kuje babbar bursun din Abuja birnin tarayyar Kasar ranar Talata 5th ga Yuli, 2022

Daruruwan fursunoni ne suka tsere daga Kuje bayan harin, da kungiyar ta’addancin ISWAP ta yi ikirarin kaiwa

Alfijr

A wata sanarwa da hukumar ta fitar a ranar Juma’a, ta bayyana fursunoni 69 da ke fuskantar shari’a kan ta’addanci da ake nema ruwa a jallo, inda ta bukaci jama’a da su bayar da bayanai masu amfani da za su kai ga sake kama su don girbar abinda suka shuka

“Waɗannan su ne sunayen fursunonin da ke da shari’ar Boko Haram da suka tsere daga gidan yarin Kuje

1. ABDULKAREEM MUSA
2. ABDUSALAMI ADAMU
3. ABUBAKAR ABDULRAHMAN
HABIBU
4. ABUBAKAR MOHAMMED
SADIQ
5. ABUBAKAR MOHAMMED
6. ABUBAKAR YUSUF
7. ADAM LAWAL MUHAMMAD
8. AKIBU MUSA DANJUMA
9. AMODU OMALE SALIHU
10. BELLO HARUNA
11. BILYAMINU USMAN
12. BUKAR ALI
13. IBRAHIM MOHAMMED
14. IKYA ABUR
15. ISMAIL IDRIS ABDULLAHI
16. MODU AJI
17. MOHAMMED SANI
18. MUSA ABUBAKAR
19. MUSTAPHA UMAR
20. USTAPHA UMAR
21. SHEHU ABDULLAHI
22. SULEIMAN IDI
23. SULEIMAN ZACHARIA
24. SUNDAY MICHEAL
25. YAKUBU ABDULLAHI
26. YASIR IBRAHIM SALIHU
27. YUNUSA MUKAIYA
28. ABDULMANNAN OBADIKI
29. ABUBAKAR MOHAMMED
MUSA
30. ABUBAKAR UMAR
31. ADAMU MOHAMMED
32. AHMADU HAGOLA
33. ASAMA HARUNA KANTI
34. BALUYE MODU
35. BASSEY VICTOR KINGSLEY
36. DIKO IKO
37. ALHAJI BUKAR
38. FARUKU WAZIRI
39. HASSAN HASSAN
40. IBRAHIM MUSA
41. IDRIS OJO
42. ISHAQ FAROUK
43. MOHAMMED GONI KYARI
44. MOHAMMED GUJA
45. MOHAMMED SALEH BUBA
46. MOHAMMED UMAR
47. MUKHTAR USSAINI KHALIDU
48. MUSA ADAMU
49. MUSA UMAR
50. ONYEMIRE ASAGBA
51. RABIU SHAIBU
52. SAHABI ISMAIL
53. SANI MOHAMMED
54. UMAR AHMADU LADAN
55. USMAN BALAREBE
56. YAHAYA ADAMU ABUBAKAR
57. YUSUF YAKUBU
58. ABDULAZEEZ OBADAKI
59. AUWAL ABUBAKAR
60. MANSUR MOHAMMED
USMAN
61. MOHAMMED ABUBAKAR
62. MOHAMMED JAMIU ENEJI
SANI
63. MUAZU ABUBAKAR
64. MUHAMMED SANI ADAMU
65. MUKTAR UMAR
66. NAMBIL ZAKARI GAMBO
67. SADIQ GARBA ABUBAKAR
68. YAZID MUHAMMED USMAN
69. YUSUF ALI YUSUF

Alfijr

Sanarwar ta kuma cewa, duk wanda ya ga daya daga cikin wadannan mutane, ko kuma wani bayanin da zai kai ga sake kama su, a iya kiran 07000099999, 09060004598 ko 08075050006 ko kuma duk wata hukumar tsaro da ke kusa da ku.

Za kuma muyi duk mai yiwuwa wajen ɓoye sirrinku.

Slide Up
x