Fitacciyar yar kasuwar nan wadda ta kware wajen hada mata da kawo kayayyakin mata kala kala, kama da suttura dogwayen takalma da jakunkuna, riguna, turarukan wuta na gida dana larabawa da sauran kayayyakin alfarma wato, Haj Zainab Yau Ishaq wadda aka fi sani da (Zee Kande) ta bude wani Katafaren gidan abinci na gargajiya mai suna (LOCALS RESTAURANT) a unguwar Zoo Road dake Kano a Amsalco Plaza dake kusa da Gidan Dan Asabe ko kuma Dau ra da Asibitin Yara na Zoo Rd. Dake tsohon ofishin Etisalad wato 9mobile.
Ta tanadar muku da nau’ikan abinci daban daban na gida har ma dana wajen.
A bangaren abinci an tanadar muku da
-Pounded Yam
-Amala
-Tuwon Shinkafa
-Semovita
-Wheat
-Wainar Shinkafa
-Wainar Fulawa
-Dambun Shinkafa
Da sauransu.
Bangaren miya kuma akwai:-
Egusi Soup
Edikaikong Soup
Oha Soup
AffangSoup
Banga Soup
Vegetable Soup
Da sauransu
A fagen nama nan ma ba a barmu a baya ba muna da:-
Naman Rago
Kifi
Kaji
Zabo
Yan Shika
Gamda
Da sauransu
Fannin abin Shaya dama fagen mu ne nan domin mun sami lambobin yabo a wajen al’umma
Akwai:-
Zobo
Ginger
Kunun Aya
Milk shakes
Lemukan kwalba
Da sauransu.
LOCALS RESTAURANT na nan a lamba 100, Amsalco Plaza, Beside Gidan Danasabe,Zoo Road, Kano.
Adireshin yanar gizo localskano@gmail.com
Ko a kira mu a wannan lambar 09095959575
Sakon Whatsapp Kuma a 08066997199
Farashinmu dai dai da aljihunku ne
Muna kuma iya kai muku duk inda kuke bukata a kowane lokaci a cikin birnin Kano.
Hakazalika muna ayyukan biki ko suna ko wani taro da ake son fita kunya.


Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news zaku iya bibiyarmu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/IqPyC2oGzdQ9NudcMXFqHZ