Gwamnan Kano Ya Rantsar Da kwamitocin Rikon Kwarya Na Kananan Hukumomi

FB IMG 1709942342351

Gwamnan Kano Abba Yusuf ya rantsar da kwamitin riko na kananan hukumomi 44 da ke jihar, tare da gargadin cewa su guji shugabancin zalinci.

Alfijir labarai ta rawaito Gwamnan ya rantsar da mambobin kwamitocin a fadar gwamnati a ranar asabar, ya kuma ce aikinsu zai tabbatar da ko za a sabunta wa’adinsu ko a’a.

Ya ce kamar yadda kundin tsarin mulkin Najeriya ya tanada, kwamitocin riko na da wa’adin watanni uku na wa’adin Aikinsa.

Ya kuma tunatar da su cewa gwamnati ba ta da hurumin rashin da’a, yana mai gargadin cewa gwamnati ba za ta yi kasa a gwiwa ba wajen sanya takunkumi a inda aka samu kwamitoci.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/CJ2q8cmhhOxFY6OEgwV5vk

Slide Up
x

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *