Gwamnatin Jahar Kano ta sallami yan jaridar dake aiki a gidan gwamnatin

FB IMG 1723959647845

Wasu rahotanni sun Bayyana cewa, Gwamnatin jahar Kano , ta nemi a sauya mata Yan Jaridar da suke Aiki a fadar Gwamnatin jahar.

Alfijir labarai ta rawaito an bukaci kowanne wakilin kafar yada labarai da ya koma tasharsa don sake aiko da wani sabon wakilin. Sai dai kawo yanzu ba a san dalilin yin hakan ba

Yan Jaridar da abun ya shafa sun hada

1. Aliyu Yusuf, Director Public Englightment.

2. Sani Suraj Abubakar, PRO

3. Adamu Dabo Dawakin Tofa, Chairman Crew-FRCN

4. Naziru Yau, ARTV

5. Sadiq Sani AA, ARTV
6. Rabiu Sunusi Triumph
7.
7. Umar Abdullahi Sheka, Freedom Radio

8. Jabir Dan’abba, Nasara Radio

9. Labaran Sound

10. Emokola Simon AIT Cameraman

11. Nasiru Danhaki, NTA

12. Abdullahi Sule, Driver

13. Murtala Baba Kusa, Express Radio

14. Ibrahim Muazzam, Radio Kano

Haka zalika Gwamnatin Kano ta tantance wasu kafofin yada Labarai a matsayin wadanda za su ci gaba da daukar rahotanni a fadar Gwamnatin kamar haka:

1. Radio Kano
2. ARTV
3. Rahma Radio/TV
4. Freedom/Dala
5. Pyramid FRCN
6. Nasara Radio
7. Tambari TV
8. NAN
9. Channels
10. Arise
11. AIT
12. TVC
13. Cool/Wazobia/Arewa
14. NTA
15. Premier

Domin samun sauran shirye shiryenmu zaku iya biyo mu ta wannan shafukan👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *