Gwamnatin Jihar Kaduna Tayi Amai Ta Lashe

Alfijr

Alfijr ta rawaito Gwamna El-Rufai ya rushe tarar Naira dubu dari biyar 500, 000 ga Musulmai Kafin Su gabatar da Sallar Idi A Filin Murtala Square

Gwamna Elrufai, ya kuma umurci a baiwa Musulmai damar yin amfani da masallaci Murtala Square sannan ya umurci hukumar ta zauna da kwamitin masallacin domin a basu dukka abubuwan da suke bukata a yayin sallar idin.

Slide Up
x