Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Litinin

Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa

          Alfijr Labarai
  1. Dollar zuwa Naira

Siya = 720/ Siyarwa = 739

  1. Pounds zuwa Naira 

Siya = 832 / Siyarwa = 875

  1. Yuro zuwa Naira 

Siye = 743 / Siyarwa = 785

  1. Riyals zuwa Naira

Siye = 170 / Siyarwa = 199

  1. CFA Zuwa Naira

Siya = 1090 / Siyarwa = 1140

  1. Yan Zuwa Naira 

Siye = 81 / Siyarwa = 90

          Alfijr Labarai 

Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Litinin a Kasuwar Wapa kano

Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin na iya hawa ko Sauka a Kasuwar

        Alfijr Labarai 

Don Neman Karin bayani A Kira 08028404926

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a Facebook. Best seller Channel YouTube. Best Seller Channel Twitter. @Musabestseller Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai

https://chat.whatsapp.com/F86a4baiSZU4aMOt7yuBfE

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *