Wani jirgin helikwafta ɗauke da jiga-jigan ma’aikatan kamfanin mai na NNPC mutum 8 da ya tashi daga PortHarcourt ya ɓace tun safiyar Alhamis ake nemansa
Bayanai sun nuni da cewar jirgin ya sami haɗari ne wanda sakamakon haka an samu gawar mutune 3, a yayin da ake aikin nemo ragowar mutanen.
Kawo yanzu dai NNPC basu faɗi sunaye da muƙaman waɗanda ke cikin jirgin ba.
Fatanmu anan Allah ya jikan musulmin cikinsu masu raunuka kuma Allah ya basu lafiya ameen.
Domin samun sauran shirye shiryenmu zaku iya biyo mu ta wannan shafukan👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj