Mutane biyu sun rasu, wasu 16 suka jikkata a wani mummunan hatsarin mota da ya rutsa da wata tankar mai da wasu motoci guda biyar …
Mutane biyu sun rasu, wasu 16 suka jikkata a wani mummunan hatsarin mota da ya rutsa da wata tankar mai da wasu motoci guda biyar …
Hukumar kiyaye hadurra ta Kasa (FRSC) ta ce mutum tara sun rasa rayukansu, yayin da wasu 11 suka jikkata a wani hadarin mota da ya …
Ba a tabbatar da adadin mutanen da su ka rasa rayukansu ba, yayin da wasu su ka jikkata bayan da wata tirela ta fadi a …
Daga A’isha Salisu Ishaq Ayyukan sauka da tashin jiragen sama sun dawo daidai, bayan tsaikon da aka samu na wasu sa’o’i sakamakon faduwar da jirgin …
Gwamnatin Jihar Neja ta ba da umarnin hana motocin da suka fito daga Maje hawa gadar Dikko. Gwamnan jihar Mohammed Umar Bago ya ba da …
Daga Aminu Bala Madobi Motar mallakin Kano Line ce, wadda ta taso daga Kano Zuwa Kaduna tayi hadarin ne a Makarfi kuma kawo izuwa yanzu …
Wani jirgin helikwafta ɗauke da jiga-jigan ma’aikatan kamfanin mai na NNPC mutum 8 da ya tashi daga PortHarcourt ya ɓace tun safiyar Alhamis ake nemansa …
Tawagar kungiyar kwallon kafa ta ‘yan kasa da shekaru 19 na Kano Pillars ta yi haɗari a garin Jos. Tawagar ta yi haɗarin ne a …