Wannan Sabon farashin, wanda shine sabon Kari a karo na biyu a cikin wata guda, yana nuna tashin man fetur da kashi 14.8 cikin 100 ko kuma N133 na man a kasar nan.
Yayin da kudin Ababen hawa ke shirin yin tashin gwauron zabi a babban birnin tarayya Abuja biyo bayan tashin farashin man fetur da wasu gidajen mai na kamfanin man fetur na Najeriya da ke Abuja suka yi a ranar Laraba.
Sai dai kuma farashin sa bai fara nunawa akan na’urar dake nuna farashin man ba, wanda hakan shine zai sa abokan huldar su san farashin man fetur ya karu
Domin samun sauran shirye shiryenmu zaku iya biyo mu ta wannan shafukan👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj