Allah ya yiwa Sheikh Nasiru Ahali Rasuwa a wannan dare 20/3/2025,
Za’ayi Janaza bayan sallar Juma’a 1:300 a gidansa dake kan titin Katsina Road tudun bojuwa.’ dake birnin Kano
Muna addu’ar Allah ya gafarta masa yasa aljanna ce makoma Ameen Ameen
Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news ku shiga nan 👇
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇