Innalillahi Wa Alihi Raji’un! Allah ya yiwa Ɗan Majalisar Ungogo a Kano Rasuwa

FB IMG 1766595601383

Allah ya yiwa Hon. Aminu Sa’ad Ungoggo, ɗan majalisa mai wakiltar karamar Ungoggo, a Kano Rasuwa bayan yar gajeriyar rashin lafiya

Za’ayi jana’izar sa a yammacin yau kamar yadda muka sami sanarwa daga Sanusi Bature Dawakin Tofa

Muna addu’ar Allah ya gafarta masa Annabi ya san da zuwansa ameen.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *