
Inna lillahi wa inna ilaihi rajiuuna
,Allah yayiwa Limamin waje sheikh Nasir Mahammadu Nasir(waziri murabus) rasuwa
Za a sanar da lokacin janazarsa nan gaba kadan kamar yadda iyalansa suka bayyana
Allah ya masa rahama Allah gafarta masa Allah ya bawa iyalansa hakuri Amin
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu aFacebook. Alfijr Labarai YouTube. Best Seller ChannelTwitter. @MusabestsellerInstagram. @musa_bestsellerKo a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇https://chat.whatsapp.com/GdLiqZyHuSz5NhjdGoGRGZ