Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un! Allah ya yiwa  (DURBIN KANO) Alh Lawal Hassan Koguna rasuwa

IMG 20251031 WA0397

Allah ya yiwa daya daga cikin manyan hakiman Kano mai girma (DURBIN KANO) Alh Lawal Hassan Koguna rasuwa

Ya rasu ne a ranar juma’a da daddare, Yanzu haka ana shirye-shiryen jana’izar sa a fadar Sarkin Kano dake Kofar Kudu.

Muna addu’a Allah yajikansa da rahama Allah yasa yana Aljannar firdausi, Allah ya bawa iyalansa da masoyansa hakurin wannan babban rashin ameen.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *