Allah ya yiwa jarumi Malam Nata’ala, wanda aka fi sani da Mato Na Mato a cikin shirin Dadin Kowa.
Rahotanni sun tabbatar da cewa Malam Nata’ala ya rasu ne a yau Lahadi, 2 ga watan Nuwamba, 2025, bayan doguwar fama da rashin lafiya da ake dangantawa da ciwon daji.
Allah Ya jikansa, Ya ba iyalansa da abokan aikinsa haƙuri da juriya, Ya kuma gafarta masa kurakuransa.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t