Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un: Allah ya yiwa Hajiya Atine Mai Mota ta Radiyo Kano rasuwa

FB IMG 1767599767434

Allah Yayiwa Atine Usman Mai Mota ta Gidan Radio Kano rasuwa a daren Jiya Lahadi.

Za’ayi Jana’izarta A Unguwar Zango Bayan Asibitin Murtala Cikin Birnin Kano Da Karfe 10:00 Na safe A Yau Litinin.

Allah ya jikan abokiyar aikinmu Ameen summa ameen
Annabi yasan da zuwanta.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *