Allah ya yiwa Alh.Aminu Ibrahim (Sarkin Fulanin Gaya) rasuwa. Za’ayi jana’izarsa a yau Litinin da karfe 1:00 na rana a garin Tsangaya dake karamar hukumar Albasu,
Za’a cigaba da karbar gaisuwa a garin Tsangaya. Muna addu’ar Allah yajikansa da Rahama ya kuma kyautata makwancin sa ya bawa iyalansa hakurin rashinsa ameen.
Mun samu wannan sako daga Ayman
Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news zaku iya bibbiyarmu ta 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj