INNALILLAHI WA’INNNA LLAIHIRRJU’UN! ALLAH YA YIWA HAJ, SADIYA DAHIRU YAKASAI RASUWA A YAU LAHADI

IMG 20251026 WA0325

ALLAH YAYIWA HAJ, SADIYA DAHIRU YAKASAI RASUWA A YAU LAHADI BAYAN SALLAR MAGARIBA.

TA RASU BAYAN TASHA FAMA DA  RASHIN LAFIYA, SANNAN TA BAR MAI GIDANTA ALH ADO SIDI KWARU DA ‘YA’YA BAKWAI.

SANNAN TA BAR YAN’ UWA  DA SUKA HADAR DA ALH MUHD DAHIRU YAKASAI WATO (BABAN HAJIYA) TSOHON  PERMANENT SECRETARY A JIHAR KANO, DA DAN’ASABE YAHYA SHIMA TSOHON PERMANENT SECRETARY A JIHAR NAN, DA  RABI’U DAHIRU YAKASAI DAKE  , HUKUMAR KIYAYE HADURRA TA KASA A ABUJA, DA ENGINEER IBRAHIM DAHIRU YAKASAI, DAKE KEDCO.

KAFIN RASUWAR TA MARIGAYIYA, SADIYA DAHIRU YAKASAI TA RIKE SHUGABAR MAKARANTAR FIRAMARE TA GIDAN MAKAMA, DAGA BISANI AKAI MATA SHUGABAR BABBAR MAKARANTAR SAKANDAREN YAN MATA TA SALANTA.

ZA’AYI JANA’IZAR TA GOBE LITININ DA MISALIN KARFE TARA NA SAFE A LAYIN KABARIN WALI, BAYAN MAKARANTAR YAN MATA TA SHEKARA.

SANARWA DAGA DAN’ASABE YAHYA PERMANENT SECRETARY MAI RITAYA.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *