Jami’an Tsaro Sun Harbe Tsohon Kansila Bayan Ya Yi Yunkurin Sace A Kwatin Zabe A Kano

Alfijr ta rawaito Jami’an tsaro sun harbe wani tsohon kansila da yayi Yunkurin satar akwati har lahira a garin Getso dake karamar hukumar Gwarzo a jihar Kano.

Wanda aka harba ya kasance tsohon kansila ne, mai suna Hon Ibrahim Ɗan Nakuzama Getso a Kano.

Rariya

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook.   Alfijr Labarai
YouTube.     Best Seller Channel
Twitter.        @Musabestseller
Instagram.  @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 

https://chat.whatsapp.com/G1wNveF9mGU7jec5mWhFvZ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *