Kafar yaɗa labaran Iran ta ruwaito cewa hukumomin ƙasar sun kama mutum 30 bisa zarginsu da yi wa Amurka da Isra’ila leƙen asiri.
Kafar ta ce daga cikinsu akwai mutum ɗaya ɗan ƙasar waje, kuma ma’aikatar tattara bayanan sirrin ƙasar ne suke tsare da su.
Haka kuma an kama wasu waɗanda Iran ta bayyana “masu leƙen asiri na cikin gida” da “wakilan Isra’ila da Amurka” a kwanakin baya.
BBC
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t