Taron ya ce matakin Amurka murɗe wuyan dimokraɗiyya ne
Majalisar Ɗinkin Duniya ta yi tir da matakin da Amurka ta ɗauka na kamawa tare da kai shugaban Venezuela Nicolas Maduro zuwa ƙasar tare da miƙa shi zuwa kotu.
Wannan na ƙunshe ne ta cikin wata sanarwar da kwamitin tsaro na Majalisar Ɗinkin Duniya ya fitar bayan wani taron gaggawa da suka gudanar.
RFI
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t