Majalisar dokokin Jihar Kano ta dakatar da Shugaban karamar hukumar Rano Naziru Ya’u tsawon watanni Uku
Wata majiya daga Majalisar ta tabbatarwa da cewa Majalisar na cigaba da tattaunawa da muhawara kan matakin da za’a dauka kansa.
Majiyar ta shaida cewa an dauki matakin saboda zargin Shugaban karamar hukumar da sayar da tsohuwar kasuwar Rano.
Hakazalika ana zargin Shugaban karamar hukumar da aka dakatar da sayar da takin zamani na noma da gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya rabawa kananan hukumomin kano a watan Yulin da ya gabata.
Ko wacce karamar hukuma ta samu tirela uku na takin zamanin mai dauke da buhu 600 ko wacce mota
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t