Fadar Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ta bayyana cewa yau Litinin, 25 ga Agusta 2025, ita ce 1 ga watan Rabi’ul …
Fadar Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ta bayyana cewa yau Litinin, 25 ga Agusta 2025, ita ce 1 ga watan Rabi’ul …
Mai Alfarma Sarkin Musulmi ya bukaci Al’ummar Musulmi da su Fita Dubin Jinjirin watan Shawwal A Gobe Asabar Idan Allah ya kaimu. Kamar Yadda Mai …
Tun farko dai an saka ranar Asabar 22 ga watan Fabrairu na 2025 a matsayin ranar da za a gudanar da taron Rahotanni sun nuna …
Gwamnatin jihar Sokoto ta ce a kundin tsarin mulkin Najeriya, Mai Alfarma Sarkin Musulmai bashi da ikon nada kowa a kowanne irin mukami. Alfijir labarai …
An gabatar da kudirin dokar yin gyara ga sashe na 76, kashi na biyu na dokar ƙananan hukumomin jihar Sokoto a gaban majalisar dokokin jihar …
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Sa’ad Abubakar III, ya jaddada cewa matsalar rashin tsaro da ta dade a yankin Arewa ya zama dole a yi nazari …
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya bukaci gwamnatin jihar Sokoto da ta bawa mai Alfarma Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III kariya, da mutunci. Ya jaddada …