Shugaban kamfanin H.U.Kura Mining Nig, Alh Hamza Uba Kura na taya ɗaukacin al’ummar musulmin duniya dana jihar Kano da kuma na ƙaramar hukumar Kura murnar zagayowar ranar haihuwar fiyayyen halitta Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi Wasallama
Kura ya ja hankalin al’umma wajen dagewa da addu’o’i na musamman domin samun zaman lafiya da dorewar arziki a fadin kasa da jihar Kano baki daya.
Allah ya maimaita mana ya kara mana lafiya da zaman lafiya baki daya ameen ameen.
Kamfanin H U Kura Mining kanfanine da yake tonan ma’adinai da Allah ya albarce mu da su kowane iri, Hakazalika suna siye kuma suna siyar da kowanne irin nau’in duwatsun dake ƙarƙashin ƙasa.
H.U.Kura Mining Nig Ltd Na nan a kan titin gidan Zoo lamba 1. Amina House Daura da asibitin Khalifa Sheikh Isyaka Rabiu

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t