Kachalla Halilu Sububu ya bar wasiyya kafin mutwarsa
Kwanaki biyu gabanin hallaka gawurtaccen ɗan ta’adda Halilu Sububu, ya saki wani faifan bidiyo inda yake barin wasiyya ga ƴan uwansa Fulani na Arewacin Najeriya.
Rahotanni daga jihar Zamfara na nuni da cewa sojojin Najeriya sun hallaka Halilu Sububu, dan ta’adda da ya yi kaurin suna a yankin Arewa maso Yamma.
Sububu, wanda ya kwashe shekaru ya na ta’addanci a jihar Zamfara, ya gamu da ajalin sa a jiya Alhamis.
Wasu daga cikin Makamai da Mashinan da aka kama a dabar Halilu sububu Wanda sojoji suka kashe yau jumm a.

1Domin samun sauran shirye shiryenmu zaku iya biyo mu ta wannan shafukan👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj