Dakarun Runduna ta 8 na Sojojin Najeriya sun hallaka fitaccen jagoran ’yanbindiga, Kachalla Kallamu, a wani samamen hadin gwiwa da suka kaddamar a karamar hukumar …
Dakarun Runduna ta 8 na Sojojin Najeriya sun hallaka fitaccen jagoran ’yanbindiga, Kachalla Kallamu, a wani samamen hadin gwiwa da suka kaddamar a karamar hukumar …
Sojoji Najeriya da ke yaƙi da ƴan bindiga a Najeriya sun ce sun kashe wani babban mataimakin gawurtaccen ɗanbindigar nan da ke addabar yankin, Bello …
Rundunar sojojin Najeriya ta ce ta kai farmaki a wata maɓoyar fitaccen sarkin ƴan ta’addan nan, Bello Turji, inda su ka lalata masa wurin ajiyar …
Daga Aminu Bala Madobi An tilastawa jama’a da dama barin gidajensu yayin da rahotanni suka ce ‘yan bindiga sun saka harajin Naira miliyan 173 a …
Sojojin runduna ta 2 ta Operation Fansar Yamma sun kama wata mata mai shekaru 25 da ake zargi da safarar alburusai, ga Bello Turji Shamsiyya …
Gwamnatin tarayya za ta gurfanar da wasu mutum biyar da ake zargi da ta’addanci a gaban wata Kotun tarayya da ke Abuja a ranar Litinin. …
Kachalla Halilu Sububu ya bar wasiyya kafin mutwarsa Kwanaki biyu gabanin hallaka gawurtaccen ɗan ta’adda Halilu Sububu, ya saki wani faifan bidiyo inda yake barin …
The Chairman, Independent Corrupt Practices and Other Related Offences Commission ICPC) Dr. Musa Adamu Aliyu (SAN), appeared in Kano High Court on Thursday, presided over …
Daga Aminu Bala Madobi Rahotannin dake iske sashin labarai na jaridar Alfijir ya bayyana cewa, Allah Ya kubutar matasan nan ‘yan Moriki da Bello Turji …
Daga Aminu Bala Madobi Bello Turji Kasurgumin dan ta’adda da ya addabi jihohin arewa maso yamma ya maida martani ga fitaccen masanin shari’a Bulama Bukarti …