Ta’addanci! Lauyoyi sun buƙaci a hukunta wanda ake zargi da ya yi wa ƴar shekara 9 fyaɗe a Jigawa

FB IMG 1736502299097

Wasu ƙungiyoyin lauyoyi da masu kare haƙƙin dan-adam sun yi kira da a kama tare da hukunta wanda ake zargi da hannu a yi wa wata ƙaramar yarinya ƴar shekara 9 fyaɗe a jihar Jigawa.

A yanzu haka ana ci gaba da jinyar yarinyar a asibiti sakamakon munanan raunukan da aka ji mata.

Barista Aisha Ali Tijjani, lauya ce mai zaman kanta malama a kwalejin nazarin aikin shari’a ta Aminu Kano da ke jihar Kano, ta yi wa BBC ƙarin bayani kan yadda suke kallon wannan batu ta fuskar shari’a, inda ta ce za su bi kadin lamari.

Shima a nasa Bangaren Barasta Abba Hikima Fagge yayi jira da mahunta kan gaggauta daukan matakin da ya dace akan wanda ake zargin domin biwa yarinyar hakinta.

Haka zalika mahaifiyar yarinyar da aka yiwa wannan ta’addancin itama tayi kira ga mahunta ga al’umma kan nemarwa ƴar ta hakkinta.

Domin samun sauran shirye shiryenmu zaku iya biyo mu ta wannan shafukan👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *