Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Kotu

Kotu, Labarai

Kotun Koli Ta Ɗage Sauraren Karar Musayar Naira Domin Yanke Hukunci

Posted onFebruary 22, 2023February 22, 2023

Alfijr ta rawaito Kotun koli ta dage sauraren karar da wasu gwamnatocin jihohi suka shigar kan manufar musanya Naira na babban bankin Najeriya. Kotun kolin …

Kotu, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Kotu Ta Ƙwace Wasu Manyan Kadarori 14, A Na Wani Gwamna A Najeriya,

Posted onFebruary 22, 2023February 22, 2023

Alfijr ta rawaito Kotu ta kwace wasu kadarori 14 da ke da alaka da Gwamnan Najeriya. A kalla kadarori 14 da ake zargin Gwamnan Jihar …

Kotu, Labarai

Yadda Ta Kasance A Zaman Kotu Kan Sake fasalin Naira A Yau Laraba

Posted onFebruary 15, 2023

Alfijr ta rawaito Kotun kolin Najeriya ta dage ci gaba da sauraren karar kan shirin musanya naira na babban bankin Najeriya (CBN) har zuwa ranar …

Kotu, Labarai

Wani Miji Ya Nemi Matarsa Ta Bashi Miliyan 10, Kafin Ya Saketa A Kano

Posted onFebruary 14, 2023February 14, 2023

Alfijr ta rawaito wata amarya mai suna Fatima Bashir Khalil wadda aka fi sani da ‘Yar Albarka ta bayyana a gaban wata shari’ar shari’ar jihar …

EFCC, Labarai

EFCC Ta Gurfanar Da Matar Gwamnan Kogi Da Ɗan Uwansa Gaban Kotu

Posted onFebruary 8, 2023February 8, 2023

Alfijr ta rawaito  EFCC ta ce ta gurfanar da wasu makusantan gwamnan jihar Kogi a gaban kotu, ciki har da matarsa, Rashida Bello. Hukumar tana …

Kotu, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa: Kotun Koli Ta Dakatar Da Hana Amfani Da Tsofaffin Kudin Naira A Ranar 10th

Posted onFebruary 8, 2023February 8, 2023

Alfijr ta rawaito Kotun Koli ta dakatar da matakin da gwamnatin tarayya ta dauka na hana amfani da tsohuwar takardar Naira daga ranar 10 ga …

CBN, Labarai

Kotu Ta Hana CBN Tsawaita Wa’adin Amfani Da Tsaffin Kuɗi Na Naira

Posted onFebruary 7, 2023February 7, 2023

Alfijr ta rawaito wata babbar kotu a babban birnin tarayya Abuja ta tilastawa babban bankin Najeriya CBN da ya ci gaba da aiwatar da shirin …

Labarai

Kotu Ta Aike Da Shugaban EFCC Bawa Gidan Gyaran Hali

Posted onFebruary 6, 2023February 6, 2023

Alfijr ta rawaito Babbar Kotun jihar Kogi ta ba da umarnin aikewa da Abdulrasheed Bawa Shugaban EFCC gidan gyaran hali saboda kin bin umarnin kotu. …

Kotu, Labarai

Dara Taci Gida: Kotu Ta Daure Wani Alkali Da Mataimakansa A Kano

Posted onJanuary 18, 2023January 18, 2023

Alfijr ta rawaito Kotun Majistare mai lamba 14 ta aike da wani alkali da ma’aikatan Hukumar Shari’a gidan gyaran hali saboda zarginsu da wawure Naira …

Labarai

Kotu Ta Daure Ƴar Tsohon shugaban kasa Shekaru Biyar A Gidan Gyaran Hali

Posted onJanuary 10, 2023January 10, 2023

Alfijr ta rawaito Faezeh Hashemi, ƴar Akbar Hashemi Rafsanjani, tsohon shugaban kasar Iran, mai shari’a ya aike da ita gidan gyaran hali da Tarbiyya na …

Kotu, Labarai

Kotu Tayi Umarnin Kamo Tsohon Shugaban Karamar Hukumar Kumbotso

Posted onJanuary 4, 2023January 4, 2023

Alfijr ta rawaito Babban kotun shari’ar musulunci da ke zaman ta a Post office, karkashin mai shari’ah, Salisu Ibrahim Koki, ta kara jaddada umarnin ta …

Kotu, Labarai

Kotu Ta Yanke Masa Hukuncin Rataya Bayan Kashe Kishiyar Mahaifiyarsa A Kano

Posted onDecember 29, 2022December 29, 2022

Alfijr ta rawaito Babbar kotun mai zaman ta a sakatariyar Audu Bako a Jihar Kano, ƙarƙashin Mai Shari’a Aisha Mahmud, ta yanke wa wani matashi, …

Labarai

Kotu Ta Tabbatar Da Muhd Abacha A Ɗan Takarar Gwamnan Kano A PDP

Posted onDecember 22, 2022December 22, 2022

Alfijr ta rawaito Babbar Kotun Tarayya a jihar Kano ta yanke hukuncin cewa Muhammad Abacha ne ɗan takarar gwamnan jihar a ƙarƙashin jam’iyyar PDP. Mai …

Kotu, Labarai

Kotu Ta Daure Wata Bazawara Wata 6, Bisa Laifin Sumbatar Wani

Posted onDecember 16, 2022December 16, 2022

Alfijr ta rawaito wata mace ‘yar ƙasar Sudan da aka tuhuma da yin zina ta tsallake rijiya da baya daga hukuncin kisa, amma duk da …

Labarai

Kotu Ta Zartar Da Hukuncin Rataya Kan Wani Jami’in Hisbah

Posted onDecember 15, 2022December 15, 2022

Alfijr ta rawaito Mai shari’a Amina Adamu da ke babar Kotu mai lamba 9 a jihar Kano ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya, bayan …

Posts pagination

‹ 1 … 4 5 6
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab