Wata babbar kotun Jihar Kano, ta sanya ranar 20 ga watan Nuwamba, domin cigaba da sauraren kararrakin da aka shigar akan Shugaban Jam’iyyar APC na …
Wata babbar kotun Jihar Kano, ta sanya ranar 20 ga watan Nuwamba, domin cigaba da sauraren kararrakin da aka shigar akan Shugaban Jam’iyyar APC na …
Babbar kotun tarayya dake zamanta a Kano ta rushe shugabancin Farfesa Sani Lawan Malumfashi a matsayin shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kano. …
An gurfanar da wani matashi a kotu kan sace kayan abinci a wani gida da kuma kone gidan a Jihar Kwara. Alfijir labarai ta rawaito …
Babban Maga-Takardar manyan Kotunan Jihar Kano, Alhaji Abdullah Ado Bayero Esq, na tunasar da dukkan Ma’aikatan manyan Kotunan da suka san lokacin ritayar su ya …
Wata babbar kotun jihar Osun da ke zamanta a Ede ta tasa keyar wani basarake, Elegbedi na Egbedi a jihar Osun, Oba Muideen Azeez da …
Mai Shari’a Inyang Ekwo ya kori ƙarar da Ƙungiyar ’Yan APC na Yankin Arewa ta Tsakiya ta shigar ne bisa dalilai da dama Alfijir Labarai …
Wata kotun majistiri dake zamanta, a Kano ta bayar da umarnin tsare matasan da ake zargi da yin garkuwa da wani karamin yaro, mai shekaru hudu …
Tsohon Gwamnan jihar Kogi ya amsa gayyatar hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC. Daily Trust ta rawaito cewa ofishin yada labaransa a …
Babbar kotun Jihar Kano karkashin jagorancin Alkaliyar Alkalai, Dije Abdu Aboki, ta bayar da umarnin wucin gadi na hana Sarkin Kano na 15, Aminu Ado …
An gurfanar da tsohon aƙalin kotun shari’ar Musulunci, Mahmoud Shehu, a gaban kotun majistare da ke Tudun Wada Zariya, kan laifin cin zarafin wata matar …
Wata Babbar Kotun Tarayya a Najeriya ta dakatar da hukumar zaben Kano daga karbar miliyoyin kudade daga masu neman takara a zabukan kananan hukumomi. Idan …
Dubun alƙalin bogin ta cika ne bayan da ya gabatar da kansa a matsayin alkali daga Jihar Jigawa a gaban Kotun Musulunci da ke unguwar …
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da sammacin kama ɗan ƙasar Birtaniya, Andrew Wynne tare da wasu ‘yan Najeriya bisa zargin cin …
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta aika sammaci ga Gwamnan Babban Bankin Ƙasa, Olayemi Cardoso da ya bayyana a gabanta game …
Wata kotun majistare da ke Kano ta tsare Muktar Dahiru, dan jarida, bisa zarginsa da yin wani rubutu da ya wallafa a Facebook, inda aka …
An yanke wa sojoji 24 da suka yi yunkurin juyin mulki a kasar Saliyo hukuncin zaman gidan wakafi ciki har da na daurin shekaru 120, …
Gwamnatin jihar Kano ta shigar da sabuwar kara na tuhumar tsohon Gwamnan jihar, Abdullahi Umar Ganduje da Murtala Sule Garo da wasu mutane biyu. Alfijir …
Babbar Kotun Tarayyar a Kano, karkashin jagorancin mai shari’a Simon Amobeda, ta bayar da umarnin korar shugaban hukumar korafe-korafe da yaki da cin hanci da …
Malam Abduljabbar Kabara ya dakatar da lauyan da yake kare shi a Kotun Daukaka Kara. Alfijir labarai ta ruwaito yayin zaman Kotun na yau Laraba …