Majalisar dattawa ta baiwa kamfanin NNPC wa’adin sati biyu suyi bayani kan wasu kuɗaɗe Tiriliyan 210
Kwamitin kula da asusun gwamnati na majalisar dattawa ya bai wa kamfanin mai na ƙasa,NNPC wa’adin makonni biyu domin ya bayyana a gabansa kan zargin …