Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Ramadan

FB IMG 1771584464616
Labarai, Masarautar Kano

Gwamnatin Najeriya ta nada Sarki Aminu Ado Bayero shugaban Kwamitin ciyarwar Azumin Ramadan na Kasa.

Posted onFebruary 20, 2026February 20, 2026

Da yake bayanin nadin lokacin da suka kawo ziyara fadar Sarkin dake Gidan Nassarawa Babban mai tsare tsare na ƙasa da kuma mataimakin Shugaban kula …

FB IMG 1771358817039
Labarai, Ramadan kareem

Fadar Sarkin Musulmi Ta Bayyana Ganin watan azumin Ramadan a Najeriya

Posted onFebruary 17, 2026February 17, 2026

Fadar Mai Alfarma Sarkin Musulmin Najeriya, ta umarci Musulman ƙasar su fara azumin Watan Ramadan a ranar Laraba 18 ga watan Fabrairun 2026. Matakin na …

FB IMG 1771342048514
Labarai, Ramadan kareem

Da Dumi Duminsa:An ga Watan Ramadan a Ƙasar Saudiyya

Posted onFebruary 17, 2026February 17, 2026

Kasar Saudiyya ta sanar da ganin jinjirin watan Ramadan na Shekarar 1447 Bayan Hijra a Yau Din nan. Wannan ganin watan ya sanya za a …

FB IMG 1743156748985
Labarai, Ramadan kareem

Sako na musamman daga Fadar Mai Alfarma Sarkin Musulmi akan ganin watan shawwal

Posted onMarch 28, 2025March 28, 2025

Mai Alfarma Sarkin Musulmi ya bukaci Al’ummar Musulmi da su Fita Dubin Jinjirin watan Shawwal A Gobe Asabar Idan Allah ya kaimu. Kamar Yadda Mai …

FB IMG 1742320893164
Gwamnatin Nijeriya, Lafiya

Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranakun Hutun sallah ƙarama

Posted onMarch 26, 2025March 26, 2025

Gwamnatin Tarayya ta ayyana Litinin, 31 ga Maris, da Talata, 1 ga Afrilu, a matsayin ranakun hutu domin bukukuwan Sallah Ƙarama Ministan Cikin Gida, Olubunmi …

IMG 20250324 WA0419
Labarai, Sharia

Hukumar Shari’a da haɗin guiwar kungiyar Wamy sun shiryawa wadanda suka karbi Musulunci shan ruwa a kano

Posted onMarch 24, 2025March 24, 2025

Hukumar Shari’ah da haɗin guiwar kungiyar World Assembly of Muslim Youth (Wamy) sun shiryawa wadanda suka karbi addinin Musulunci shan ruwa a ranar Lahadi 23 …

IMG 20250311 194629
Labarai, Ramadan kareem

Kabakin Ramadan: Yadda Alh Musa Jidda Dan Adalan Mubi Ya Fara Saukewa Al’umma Goma Ta  Arziki

Posted onMarch 11, 2025March 11, 2025

Alh Musa Jidda Dan Adalan Mubi Wani shahararren Mai arziki ne da Allah ya albarkaci jihar Kano da shi, wanda muke roko da fatan Allah …

FB IMG 1741450905511
Labarai, Ramadan kareem

Ramadan: Saudiya ta samar da babur don duba marasa lafiya a Masallacin Ma’aiki

Posted onMarch 8, 2025March 8, 2025

Daga Aisha Salisu Ishaq Cibiyar kiwon lafiya ta Madinah ta samar da babur don duba marasa lafiya a Masallacin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama domin …

IMG 20250302 160333
Labarai, Ƴan Sanda

Wani Magidanci da ake zargi da kashe matar sa akan abincin buɗe-baki ya shiga hannun yan sanda a Bauchi

Posted onMarch 2, 2025March 2, 2025

Dqga Aisha Salisu Ishaq Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi ta ƙaddamar da bincike kan zargin wani magidanci da kashe matarsa saboda saɓanin da ya shiga …

FB IMG 1740759609304
Labarai, Ramadan kareem

Da Dumi Duminsa: An ga watan Ramadan a ƙasar Saudi.

Posted onFebruary 28, 2025February 28, 2025

An ga watan Ramadan a ƙasar SaudiShafin Alharamain a manhajar X ne ya sanar da hakan, inda ya zama kenan gobe Asabar za a tashi …

FB IMG 1710375660100
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Ayyana Ranakun Hutun Ƙaramar Sallah a bana

Posted onApril 8, 2024April 8, 2024

Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranar Talata da Laraba mai zuwa a matsayin ranakun hutu domin gudanar da bukukuwan Sallah karama. Ministan Harkokin Cikin Gida, Olubunmi …

FB IMG 1712230664574
Addini, Labarai

Biyan Kuɗi Yayin Shiga Itikafi A Masallatai Bidi’a Ce — In Ji Sheikh Maqari

Posted onApril 4, 2024April 4, 2024

Babban Limanin Masallacin Juma’a na Kasa, Farfesa Ibrahim Maqari ya yi tir da tsarin da wani Masallaci a Legas ya fito da shi na biyan …

© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab