Wasu ‘Yan Majalisar Israela Sun Yiwa Shugaban Amurka Donald Trump IHU

IMG 20251014 WA0004

Daga Aminu Bala Madobi

A yayin kaddamar da fara musayar fursunonin yaƙin Israela da na Hamas, wasu yan Majalisar Wakilan Israela sun kwartama ihu ga Shugaba Trump.

Rahotanni sunce bayan isar sa Birnin Tel Aviv don gabatar da jawabi, fusatattun Yan Majalisar sun nuna rashin jin dadin su gameda tankiyar kai hare haren rokoki da akewa jama’ar Gaza ba ji ba gani

“Ayayin ganawar, an fitar da Yan Majalisar dakewa Trump ihu kafin daga bisani ya cigaba da gabatar da jawabin sa.

Shugaba Trump daganan ya wuce Masar (Egypt) domin Halattar Babban taro na sasanta rikicin Isra’ila da Gaza inda ya yada zango a Israila domin yi masu jawabi.

“Ka amince da ƙasar Falasɗinu” Acewar Wani Ɗanmajalisar Isra’ila ya faɗa wa Trump yana tsaka da jawabi.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *