Alfijr ta rawaito Wani dan kasuwa, mai suna Justine Onu, ya bukaci wata kotu da ke Jikwoyi, Abuja, da ta raba aurensa da matarsa, Joyce, bisa cewa ya kama ta tana lalata da wani dan uwansa, a ranar Litinin din da ta gabata.
Alfijr Labarai
Bayan gabata a gaban kotu Onu ya shaida wa kotun cewa matarsa ta kasance tana aikata sana’ar karuwanci don haka yake shaidawa kotun cewa ya gaji da auren.
A nata bangaren wadda ake kara, Joyce, wadda ke a mazaunin Matarsa, ta musanta dukkan zarge-zargen da mijinta ya yi a kanta.
Sai mai shari’a alkali, Labaran Gusau, ya dage ci gaba da sauraren karar har zuwa ranar 8 ga watan Nuwamba don sauraron shaidun Ikirari.
Alfijr Labarai
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb
GASKIYA WANNAN KAFAR YADA LABARAI TANA KOKARI, INDAI TA BUGA LABARI TO TABBAS ANYI WANNAN ABIN, MUNA GODIYA MUNA ADDU’AR ALLAH SWT YA KARA DAUKAKA WANNAN GIDA.
Allah ya saka da alheri Allah ya Kara lafiya da daukaka muna godiya kwarai
Alhamdulillah Allah yakara Basira yakara Daukaka wnan kafa
Ameen ameen
Muna godiya