Wata Sabuwar! Hukumar tace finafinai da ɗab’i ta jihar Kano ta dakatar da jaruma Sahma M. Inuwa

FB IMG 1735986694549

Hukumar tace finafinai da ɗab’i ta jihar Kano ta dakatar da jaruma Sahma M. Inuwa daga shiga harkar fim na tsawon shekara ɗaya, tare da ƙwace shaidarta ta zama halastacciyar ‘yar fim.

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da jami’in yaɗa labaran hukumar Abdullahi Sani Sulaiman ya sanyawa hannu, in da ta bayyana cewar biyo bayan zargin jarumar da shigar bąɲza da kuma furta wasu kálamąi da ake ganin sun saɓa addiɲi da al’adar Hausawa.

Don haka wannan hukumar ta dakatar da ita daga shiga duk wani shirin Fim a fadin jahar

Domin samun sauran shirye shiryenmu zaku iya biyo mu ta wannan shafukan👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *