Yadda Dalar Amurka Ta Kara Ragargajewa A Kasuwar Canjin Kudaden Waje A Yau Alhamis

    Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje Suka Ƙara Ragargajewa a yau ranar Alhamis A Kasuwar Wapa

   Alfijr Labarai

1. Dollar zuwa Naira

Siya = 728 / Siyarwa = 737

2. Pounds zuwa Naira 

Siya = 832 / Siyarwa = 875

3. Yuro zuwa Naira 

Siye = 743 / Siyarwa = 785

4. Riyals zuwa Naira

Siye = 140 / Siyarwa = 200

5. CFA Zuwa Naira

Siya = 1110 / Siyarwa = 1125

6. Yan Zuwa Naira 

Siye = 81 / Siyarwa = 90

Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Alhamis a Kasuwar Wapa kano

Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin na iya hawa ko Sauka a Kasuwar

      Alfijr Labarai

Don Neman Karin bayani A Kira

         08028404926

       Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai

https://chat.whatsapp.com/KrigvNKcneVBHxctLUQ0ux

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *