Yadda Farashin Kayan Abinci Da Kayan Amfanin Gona Ke Gudana A Kasuwar Makarfi Dake Jihar Kaduna a yau Laraba 20/05/2026

IMG 125130 19326 1773921098651

Daga Auwalu Tuhami Zarewa

Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Sabuwa  Karamar Hukumar Makarfi LGA   dake Jihar Kaduna State  Najeriya

Masara — ₦34,000 zuwa ₦35,000

Dawa — ₦35,000 zuwa ₦38,000
Dawa Fara — ₦35,000 zuwa ₦38,000
Masara Ja — ₦36,000 zuwa ₦39,000

Dauro — ₦48,000 zuwa ₦50,000
Gero — ₦48,000 zuwa ₦50,000

Wake Fari Manya — ₦90,000 zuwa ₦105,000
Wake Fari Ƙanana — ₦95,000 zuwa ₦98,000

Jan Wake Manyan Kwayoyi — ₦95,000 zuwa ₦103,000
Jan Wake Ƙananan Kwayoyi — ₦90,000 zuwa ₦99,000

Rake — ₦25,000 zuwa ₦27

Suga Mazar Kwaila — ₦35,000 zuwa ₦45,000

Waken Suya Idon Fara — ₦70,000 zuwa ₦74,000
Waken Suya Zafa Sabo — ₦74,000 zuwa ₦75,000
Waken Suya Silba — ₦75,000 zuwa ₦80,000

Shinkafa 2BC — ₦37,000 zuwa ₦40,000

Alkama — ₦60,000 zuwa ₦70,000

Kalwa Babban Buhu — ₦130,000 zuwa ₦140,000
Kalwa Ƙaramin Buhu — ₦110,000 zuwa ₦115,000

Barkono Kimba — ₦35,000 zuwa ₦50,000
Ɗaurin Lagos — ₦50,000 zuwa ₦55,000
Barkono Dan Zagade — ₦25,000 zuwa ₦37,000

Barkono Kimba Tsoho — ₦20,000 zuwa ₦30,000

Farashin barkono ya danganta da kyau da cikonsa.

Tattasai Jimbo Bag — ₦75,000 zuwa ₦85,000
Mai L — ₦90,000

Shambo Jimbo Bag — ₦75,000 zuwa ₦95,000

Rogo Babban Buhu — ₦20,000 zuwa ₦25,000

Busasshen Tumatir — ₦80,000 zuwa ₦115,000

Gyada Ta Kuli-Kuli — ₦150,000 zuwa ₦155,000
Gyada Ta Soyu — ₦155,000 zuwa ₦160,000

Shinkafar Tuwo — ₦98,000 zuwa ₦120,000
Shinkafar Dafawa — ₦95,000 zuwa ₦125,000

Albasa Mai Kwaro — ₦45,000 zuwa ₦55,000
Albasa Yaska — ₦40,000 zuwa ₦55,000

Zobo Fulawa — ₦35,000
Zobo Gari — ₦55,000 zuwa ₦60,000

Dankali — ₦20,000 zuwa ₦25,000

Gurjiya — ₦78,000 zuwa ₦80,000

Tsamiya Babban Buhu — ₦30,000 zuwa ₦35,000
Tsamiya Ƙananan Buhuna — ₦10,000 zuwa ₦20,000

Farashin na iya sauyawa gwargwadon inganci da cikon kaya.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *