Yadda kudaden Kasashen Waje Su ka Ƙara Saukowa A Kasuwar Canji Yau Laraba

  Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau ranar Laraba a Kasuwar Wapa

  Alfijr Labarai

1. Dollar zuwa Naira

Siya = 730 / Siyarwa = 763

2. Pounds zuwa Naira 

Siya = 830 / Siyarwa = 87o

3. Yuro zuwa Naira 

Siye = 743 / Siyarwa = 785

4. Riyals zuwa Naira

Siye = 160 / Siyarwa = 121

5. CFA Zuwa Naira

Siya = 1100 / Siyarwa = 1135

6. Yan Zuwa Naira 

Siye = 81 / Siyarwa = 90

      Alfijr Labarai  

Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Laraba a Kasuwar Wapa kano

Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin na iya hawa ko Sauka a Kasuwar

     Alfijr Labarai

Don Neman Karin bayani A Kira

         08028404926

       Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai

https://chat.whatsapp.com/KrigvNKcneVBHxctLUQ0ux

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *