Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau
Dollar zuwa Naira
Siya = 712 / Siyarwa = 725
Pounds zuwa Naira
Siya = 830 / Siyarwa = 872
Yuro zuwa Naira
Siye = 740 / Siyarwa = 782
Riyals zuwa Naira
Siye = 170 / Siyarwa = 190
CFA Zuwa Naira
Siya = 1020 / Siyarwa = 1065
Yan Zuwa Naira
Siye = 81 / Siyarwa = 90
Alfijr
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Litinin a Kasuwar Wapa
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko Sauka
Alfijr
08028404926 Don Neman Karin Bayani
Zaku iya kasancewa da shirye shiryenmu a
YouTube Best seller channel
Facebook Best seller channel
Twitter @Musa_bestseller
Instagram Musa bestseller