Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau
Dollar zuwa Naira
Siya = 709 / Siyarwa = 717
Pounds zuwa Naira
Siya = 830 / Siyarwa = 869
Yuro zuwa Naira
Siye = 740 / Siyarwa = 780
Riyals zuwa Naira
Siye = 170 / Siyarwa = 188
CFA Zuwa Naira
Siya = 1020 / Siyarwa = 1065
Yan Zuwa Naira
Siye = 81 / Siyarwa = 90
Alfijr Labarai
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Alhamis a Kasuwar Wapa
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko Sauka
Alfijr
Labarai
08028404926 Don Neman Karin Bayani