Alfijr
Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Litinin Daga Kasuwar Wapa kano.
Alfijr
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 573 / Siyarwa = 577
2. Pounds zuwa Naira
Siya = 760 / Siyarwa = 778
3. Pounds Polyma zuwa Naira
Siye = / Siyarwa =
4. Yuro zuwa Naira
Siye = 633 / Siyarwa = 638
5. Riyals zuwa Naira
Siye = 144 / Siyarwa = 155
6. CFA Zuwa Naira
Siya = 974/ Siyarwa = 984
7. Yan Zuwa Naira
Siye = 75 / Siyarwa = 87
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Litinin Kasuwar Wapa
Alfijr
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka.
08028404926
Don neman Karin bayani