Yanzu haka rundunar yan sandan jahar Kano tayi holan Bama-Baman da tace ta kama, hadi da wadanda ake zargin zasu tayar dasu, Ciki Wadanda ta kama harda Yan kasar waje da suka shigo Kano.
Wannan na zuwa ne, Bayan da gwamnatin jahar Kano ta karyata sanarwar da yan sanda suka bayar lokaci taron Maulidin Tijjaniyya.


Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news zaku iya bibiyarmu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/IqPyC2oGzdQ9NudcMXFqHZ