Zabe! Wata Kotu Ta Dakatar Da Hukumar Zabe Karɓar Miliyan 5 Kudin Takara A Kano

FB IMG 1723959647845

Wata Babbar Kotun Tarayya a Najeriya ta dakatar da hukumar zaben Kano daga karbar miliyoyin kudade daga masu neman takara a zabukan kananan hukumomi.

Idan zaku iya tunawa hukumar zaben ta Kano ta bukaci masu neman takarar shugabannin kananan hukumomi su biya naira miliyan 10, yayin da ta nemi ‘yan takarar kansiloli su biya naira miliyan biyar.

Domin samun sauran shirye shiryenmu zaku iya biyo mu ta wannan shafukan👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *