Daga Aminu Bala Madobi Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a birnin Akure, babban birnin jihar Ondo, ta hana gwamnan jihar, Lucky Aiyedatiwa, sake tsayawa …
Daga Aminu Bala Madobi Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a birnin Akure, babban birnin jihar Ondo, ta hana gwamnan jihar, Lucky Aiyedatiwa, sake tsayawa …
Jagoran matasan jam’iyyar ADC a jihar Kano, Hon. S.A Saminu Shehu Isyaku Kura, ya yi kira ga al’ummar jihar Kano da ma ‘yan Najeriya baki …
Daga Aminu Bala Madobi Wannan mataki na zuwa ne a daidai lokacin da jihar Kano ta shiga cikin dimuwa a shirye shiryen hukumar na gudanar …
Daga Aminu Bala Madobi Makonni kadan gabanin gudanar da zabukan kananan hukumomi a Kano, Shugaban Hukumar KANSIEC Farfesa Sani Lawal Malumfashi, ya yabawa rundunar ‘yan …
Jam’iyyar APC a jihar Kano tace za ta shiga zaɓen ƙananan hukumomi da za a gudanar a ranar 26 ga watan Oktoba mai zuwa. Alfijir …
Wata Babbar Kotun Tarayya a Najeriya ta dakatar da hukumar zaben Kano daga karbar miliyoyin kudade daga masu neman takara a zabukan kananan hukumomi. Idan …
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana kwarin gwiwar cewa jam’iyyar za ta lashe zaben gwamnan jihar Edo da za a yi …
Daga Aminu Bala Madobi Wasu daga cikin sakamakon zaben kananan hukumomi a kujerun kansiloli ya nunacewa jamiyyun hamayya na wujijjiga jamiyya Mai mulki ta PDP …
An bayyana shugaban kwamitin majalisar dattawan Najeriya kan harkokin tsaro a yanzu, Sanata Shehu Buba a matsayin wanda ya dace ya gudanar da mulkin jihar …
Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kano ta kayyade Naira Miliyan goma kudin fom ga masu neman kujerar shugabancin kananan hukumomi. Alfijir labarai ta …
An fitar da cikakkun bayanai kan sabon kudiri da aka gabatar a majalisar dattawa a da nufin samar da hukumar zabe mai zaman kanta da …
Hukumar zabe mai zaman kan ta ta jihar kano ta bayyana cewa za ta gudanar da zaɓen ƙananan hukumomi 44 a ranar 30 ga watan …
Jami’an tsaron kasar Senegal sun tarwatsa cincirindon jama’a da suka taru a Dakar babban birnin kasar a jiya Lahadi domin nuna adawa da dage zaben …
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta bayyana dan takarar jam’iyyar NNPP , Alhassan Ishaq, a matsayin wanda ya lashe zaben da aka …
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, ta sanar da dakatar da zaɓen cike-gurbia wasu mazabu, sakamakon tarzoma, rashin bin ka’ida da kuma sace …
Mataimakin sufeton yan sandan Nijeriya shiya ta daya dake jahar Kano, AIG Umar Mamman Sanda, ya bayyana cewa zaben da za a gudanar a ranar …
Alfijr ta rawaito Jami’an tsaro sun yi wa hedkwatar Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) da ke Jihar Kano Hajj camp kawanya da da motocin silke …
Alfijr ta rawaito wasu munanan gobara na ci a kasuwar Gamboru da ke Maiduguri, babban birnin jihar. Gobarar na zuwa ne a daidai lokacin da …
Alfijr ta rawaito wasu munanan gobara na ci a kasuwar Gamboru da ke Maiduguri, babban birnin jihar. Gobarar na zuwa ne a daidai lokacin da …