Zaben Kananan Hukumomi: Jamiyya Mai Mulki A Bauchi Na shan Kashinta A Hannu

IMG 20240817 WA0619

Daga Aminu Bala Madobi

Wasu daga cikin sakamakon zaben kananan hukumomi a kujerun kansiloli ya nunacewa jamiyyun hamayya na wujijjiga jamiyya Mai mulki ta PDP

Ana cigaba da kirga kuriu a mabanbantan rumfunan zabe adaidai lokacin tattara wannan rahoto.

Ga sakamakon kamar haka:

Karamar Hukumar Dass

Samira Maikano YPP – 1610 

Mazabar Wandi, Dass LG

Bashir Abdullahi PDP  1352

APC ta uku da yawan kuriu 230

Karamar Hukumar Darazo

Mazabar Papa ta arewa

Yunusa Muhammed AAC 1156

Ashiru Muhammad PDP – 1053

Idris Muhammad APC – 290

Karamar Hukumar Bogoro

Baturen zaben yankin – Daniel Gambo

Mazabar Lusa

LP – 2,200
PDP – 2168
APC -275

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *