Jirgin farko na alhazan jihar Kano ya tashi ne zuwa ƙasar Saudiyya domin gudanar da ibadar hajjin bana da alhazan jihar.
Rukunin farko na alhazan su 558 ya tashi ne a jirgin Max Air daga filin jirgin sama na Malam Aminu Kano zuwa birnin Madinah da misalin karfe 12:48 na dare a yau Asabar, 16/05/2026.
Alhazan da suka fara tashi sun fito daga Kananan hukumomin
DALA
GWALE
UNGOGO
FAGGE
Muna addu’ar Allah ya saukesu lafiya, ya sa su yi Hajji karbabbiya ameen summa ameen
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t