Hon Aminu Umar Dansani Shugaban Gidauniyar Tallafawa Al’umma Tav Amintattun Juna Kuma Kakakin Watsa Labarai Na Kungiyar Masu Motorcin Sufuri (NARTO) Reshen Jihar Kano Na Gayyartu Daurin Auren Yarsa
Zankadediyar Amarya
Sumayya Aminu Umar Dansani
Wanda zama shaida wannan auren da izinin Allah ranar Asabar 20th ga watan Yuli 2024
Da misalin karfe 11 na safe
Za a daura auren ne a bayan GGSS Unguwa Uku kusa da sakatariyar Tarauni Local Government.
Wanda bai sami harasta ba to ya saka amarya da Angonta cikin kyawanan addu’arsa.
Jama a a kula da barayin waya masu shiga ta mutanen kirki, amma basu da daraja!
Hakazalika a kula da barayin Takalma da yan sane.
Maaaaaaadalla.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj