Ban San Hafsat Idris Ma Balle Nayi Wata Alaskar Soyayya Da Ita! Inji Musty Abacha

Alfijr ta rawaito Mustapha Abacha ya ce shi bai san wata Hafsat Idris bama balle yayi soyayya da ita.

Alfijr

Mustapha Abacha ya tattauna da jatidar Alfijr Labarai ne a yau Lahadi, bayan da jaruma Hafsat Idris ta tattauna da Rariya bayan daurin aurenta.

Ga tattaunawar

Ba Dan Gidan Abacha Na Aura Ba, Cewar Hafsta Idris

Alfijr

Fitacciyyar jarumar finafinan Hausa Hafsat Idris wadda ta yi aure a jiya Asabar ta musanta cewa jita-jitar da ke yawo cewa dan gidan toshon shugaban kasa Janar Sani Abacha ta aura.

Hafsat ta shaidawa RARIYA ta waya cewa mijinta da ta aura ba shi da alaka da iyalan Janar Abacha. Don haka labarin ba shi da makama bare tushe.

Alfijr

Don haka nake sanar da al umma ban santa ba kuma bani da wata alaka ta kusa ko ta nesa da ita

Slide Up
x