Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Abba Gida Gida

Abba Gida Gida, English

Abba Kabir inaugurates the Compliance Committee for Palliatives Distribution

Posted onSeptember 10, 2023September 10, 2023

From Abdu Ado K/Naisa In his efforts to ensure accountability and transparency in the distribution of palliatives and judicious utilisation of the items, Kano State …

Abba Gida Gida, Labarai

Gwamnan Kano Ya Sake Nada Karin Masu Bashi Shawara Na Musamman 14

Posted onSeptember 2, 2023September 2, 2023

Gwamnan jihar kano Abba Kabir Yusuf ya amince da sake nada sabbin masu bashi shawara na musamman guda 14. Alfijir Labarai ta rawaito hakan na …

Abba Gida Gida, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Rage Kashi 50 Na Kudin Manyan Makarantun jihar

Posted onAugust 29, 2023August 29, 2023

Gwamnatin jihar Kano ta ce ta rage wa daliban manyan makarantun jihar kudin makaranta da kashi 50 cikin 100. Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnan  Abba …

Abba Gida Gida, Labarai

Gwamnan Kano Ya Naɗa Fauziyya D Sulaiman Mukamin SSA

Posted onAugust 24, 2023August 24, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito marubuci Fauziyya D Sulaiman ta wallafa haka a shafinta kamar haka ABUN KAMAR DA WASADazu wani ya kirani ya gaya mun …

Abba Gida Gida, Labarai

Lauyan Gwamnan Kano Ya Magantu Akan Daukaka Karar Da Aka Kora A Ranar Alhamis

Posted onAugust 24, 2023August 24, 2023

Barasta Badamasi Sulaiman ya magantu kan daukaka karar da Gwamnan kano Abba Kabir Yusuf ya shigar a abuja Alfijir Labarai ta rawaito cewar an daukaka …

Abba Gida Gida, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Ware Miliyan 854, Don Aure Zawarawa Za Ta Kuma Gyaran Gadoji Uku

Posted onAugust 24, 2023August 24, 2023

Hakan na kunshe ne cikin zaman da majalisar zartarwa ta gudanar a ranar laraba karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf Majalisar zartarwa ta amince da …

Abba Gida Gida, Labarai

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf Ya Sake Buɗe Asibitin Hasiya Bayero

Posted onAugust 13, 2023August 13, 2023

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya sake buɗe asibitin yara na mai suna Hasiya Bayero Paediatric Hospital. Alfijir Labarai ta rawaito yayin jawabin nasa …

Abba Gida Gida, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Abba Gida Gida Ya Sake Naɗa Sabbin Mukamai Guda 42

Posted onAugust 7, 2023August 7, 2023

A wani bangare na kokarin mayar da ma’aikatan gwamnati da tabbatar da shigar matasa wajen tafiyar da al’amuran gwamnatinsa, Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnan Kano …

Abba Gida Gida, Labarai

Ta Sake Faruwa: Gwamnan Kano Ya Bayyana Karin Masu Bashi Shawara Na Musamman 10

Posted onAugust 7, 2023August 7, 2023

Domin cika alkawuran da yayi yayin yakin neman zabensa na tabbatar wa da mutane sahihancin a harkokin gwamnatinsa. Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnan Jihar Kano …

Abba Gida Gida, Labarai

Gwamna Kano Sake Naɗa Shugabannin Hukumomin Gwamnati 15 A Jihar

Posted onAugust 7, 2023August 7, 2023

Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin karin shugabannin hukumomin gwamnati a jihar. Alfijir Labarai ta rawaito Sanusi Bature Dawakin Tofa Babban …

Abba Gida Gida, Labarai

Gwamna Kano Ya Nada Shugabannin Ma aikatu Goma 14

Posted onJuly 19, 2023July 19, 2023

Gwamnan Jihar Kano Mai Girma Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin wasu shugabannin hukumomin gwamnati. Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnan wadanda ya nada sune …

Abba Gida Gida, Labarai

Gwamna Kano Ya Kai Ziyarar Ta’aziyya Ga Dahiru Mangal Da Gwamnatin Katsina

Posted onJuly 18, 2023July 18, 2023

Abba Kabir Yusuf tare da mataimakinsa, Kwamared Aminu Abdulsalam Gwarzo da kwamishinoni da sauran jami’an gwamnati sun ziyarci Katsina domin ta’aziyyar Alhaji Dahiru Barau Mangal …

Abba Gida Gida, Labarai

Gwamna Kano Ya Nada Sabbin Masu Bashi Shawara Na Musamman 15

Posted onJuly 18, 2023July 18, 2023

Gwamna Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin wadannan mutane a matsayin masu ba shi shawara ta musamman a fannoni daban-daban. Alfijir Labarai ta rawaito …

Abba Gida Gida, Labarai

Gwamnan Kano Ya Samu Sahalewar Sake Nadin Mutane 20

Posted onJuly 17, 2023July 17, 2023

Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da bukatar Gwamna Abba Kabir-Yusuf na nadin mukamai na musamman guda 20. Alfijir Labarai ta rawaito Kakakin majalisar, Hon …

Abba Gida Gida, Labarai

Anyi Kira Ga Amurka Da Turai Su Hana Gwamnan Kano Izinin Shiga Kasashensu

Posted onJuly 9, 2023July 9, 2023

Wasu kungiyoyin fararen hula sun rubuta takardar koke ga Amurka da china da kuma Tarayyar Turai kan neman su hana Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir …

Abba Gida Gida, Labarai

Gwamnan Kano Ya Naɗa Shugaban Ƴan Jaridun Yanar Gizo Sabon MD Na Radio Kano

Posted onJuly 5, 2023July 5, 2023

Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya sanar da naɗin Hisham Habib shugaban kungiyar ƴan jaridu ta yanar gizo reshen jihar Kano a matsayin Manajan …

Abba Gida Gida, Labarai

Gwamnan Kano Ya Sake Naɗa MDs Da Wasu Mukamai

Posted onJuly 5, 2023July 5, 2023

Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin a matsayin masu ba da shawara na musamman 1 Engineer Sulaiman Sani SA. …

Abba Gida Gida, Labarai

Asibitin Hasiya Bayero Zai Koma Bakin Aiki Nan Da Makonni 2 – Gwamna Abba

Posted onJuly 2, 2023July 2, 2023

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya tabbatar wa ‘yan jihar Kano cewa nan da makwanni biyu ne asibitin kananan yara na Hasiya Bayero zai koma …

Abba Gida Gida, Labarai

Banyi Nadamar Rugujewa Da Ƙwato Dukiyoyin Al’umma Jihar Kano Ba – Abba Gida Gida

Posted onJune 30, 2023June 30, 2023

Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya ce ko kadan bai yi nadama ba a kan aikin rushewa da kwato kadarorin al’umma da aka …

Abba Gida Gida, Labarai

Gwamna Abba Ya Raba Wa Kwamishinoninsa 19 Ma’aikatu

Posted onJune 26, 2023June 26, 2023

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya rantsar da sabbin Kwamishinoni a jihar. Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, a ranar Litinin ya rantsar da sabbin …

Posts pagination

‹ 1 2 3 4 5 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab