Kwamandan Hisbah ta jihar kano Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya dawo mukaminsa bayan sulhun da kungiyar Inuwar hadin kan malaman Kano suka jagoranta tsakanin sa …
Kwamandan Hisbah ta jihar kano Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya dawo mukaminsa bayan sulhun da kungiyar Inuwar hadin kan malaman Kano suka jagoranta tsakanin sa …
Akwai yiwuwar Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya koma kan mukaminsa na kwamandan hukumar Hisbah ta jihar Kano bayan ya gana da Gwamna Abba Kabir Yusuf, …
Tun da gwamna bai ba wa na kusa da shi dama ko fuska su ba shi shawara ba, to kuwa lallai haƙƙi ya rataya a …
Mai baiwa gwamnan kano shawara akan kasuwanci Hon Nura Husaini president ya taya gwamna Abba murna Samun nasarar a Akutun koli. Alfijir labarai ta rawaito …
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kafa majalisar dattawan Kano (KEC) domin ta zama mai ba da shawara ga gwamnatin jihar. Alfijir labarai ta …
Gwamnan kano Abba Kabir Yusif, ya bukaci dan takarar gwamnan kano a jam’iyyar APC Nasiru yusif gawuna, yazo su hada kai domin ciyar da kano …
Kungiyar kafafen yaɗa labarai ta yanar gizo Association of Online Media Guild, ta taya gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano murnar samun nasara a …
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi rashin kawunsa, Alhaji Hassan Yusuf Danmakwayo. Alfijir labarai ta rawaito wata sanarwa mai dauke da sa hannun …
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da aikin Gadar Kofar Dan Agundi duk da cewa kotu ta hana shi amfani da kudin kananan hukumomi …
Daga Abdu Ado K/Naisa Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya amince da sake dawo da kwalejin ilimi ta Kunchi. Alfijir labarai ta rawaito …
Doguwa da ke wakiltar Doguwa/Tundun Wada a Majalisar Tarayya ya musanta zargin, wanda a kan haka aka gurfanar da shi a kotu a Kano a …
Ƙungiyar Yarabawa mazauna jihar Kano sun baiyana fargabar cewar idan har Kotun Koli ta kori Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf to fa za a iya …
Jigo a jam’iyyar APC kuma tsohon kwamishinan raya karkara, Musa Iliyasu Kwankwaso, ya yi kira ga gwamnan jihar Kano mai ci Abba Kabir Yusuf da …
Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya yaba wa gwamnatin Saudiyya kan daukar nauyin yin tiyatar raba tagwayen da aka haifa manne da juna a …
Gwamnan Kano ya ce a halin yanzu gwamnatin jihar tana daukar nauyin dalibai kimanin 2,600 da ke karatu a jami’o’i daban-daban, a kasashe 14. Gwamna …
Gwamnan Abba Kabir Yusuf ya miƙa shari’arsa gaban kotun ɗaukaka ƙara, inda yake ƙalubalantar hukuncin na ranar 20 ga watan Satumba Alfijir Labarai ta rawaito …
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya ayyana Laraba 4 ga Oktoba, 2023 a matsayin ranar hutu domin tunawa da haihuwar fiyayyen halitta Annabi Muhammad …
Gwamnan jihar kano Abba Kabir Yusuf ya sake amincewa da nada karin Hadimai a gwamnatin sa, a kokarin sa na sanya matasa cikin gwamnatin don …
Gamnan jihar Kano Abba Kabir ya cika alkawarin daya dauka na tura yarinya Nana kasar India domin ayi mata aikin Ido. Alfijir Labarai ta rawaito …