Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Abba Gida Gida

Abba Gida Gida, Labarai

Yadda Matar Shugaban DSS Ta Zazzagi Iyayena: In Ji Gwamnan Kano

Posted onJune 21, 2023June 21, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito a karon farko, Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya fito ya fito fili ya bayyana rikicin da ya faru tsakaninsa …

Abba Gida Gida, Labarai

Gwamnan Kano Ya Naɗa Muƙaddashin Sakataren Yaɗa Labaransa

Posted onJune 21, 2023June 21, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnan Jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf, ya amince da naɗin Malam Hisham Habib a matsayin muƙaddashin babban Sakataren yaɗa labaransa …

Abba Gida Gida, Labarai

Gwamnan Kano Ya Maida Barr. Muhyi Magaji Kujerarsa

Posted onJune 21, 2023June 21, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito mai girmaGwamnan Jihar Kano, ya amince da mayar da Barr. Muhyi Magaji Rimin Gado a matsayin Shugaban Hukumar Korafe-korafen Jama’a da …

Abba Gida Gida, Labarai

Gwamna Abba Ya Ce Dukkanin Kwamishinonin Da Za’a Nada, Su Bayyana Kadarorinsu

Posted onJune 21, 2023June 21, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnan Jihar Kano, ya umurci dukkan  kwamishinoni 19 su bi ka’idojin da’ar ma’aikatar da za a kai su A sanarwar da …

Abba Gida Gida, Labarai

Gwamnan Kano Ya Tabbatarwa Da Farfesa Adamu Gwarzo Haɗin Guiwar Jihar Da Jami oinsu

Posted onJune 20, 2023June 20, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya ce jihar za ta hada gwiwa da manyan jami’o’i masu zaman kansu a …

Abba Gida Gida, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Bayyana Yi Wa Ganuwar Jihar kwaskwarima

Posted onJune 19, 2023June 19, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito a yunkurin da take yi na dawo da kyawun ganuwar Kano kamar yadda hukumar kula da kayan tarihi ta kasa ta …

Abba Gida Gida, Labarai

Gwamna Kano Yace Zai Buga Sunayen Waɗanda Suka Ci Gajiyar Filayen A Kano Poly

Posted onJune 18, 2023June 18, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya ce za a buga sunayen wadanda suka ci gajiyar filayen da aka raba a harabar …

Abba Gida Gida, Labarai

Mutuwa Ko Juyin Mulki Ne Kaɗai Zai Hana Rantsar Da Abba Gida Gida A Kano – Zago

Posted onMay 12, 2023May 13, 2023

Alfijr ta rawaito wani kusa a jam’iyyar APC a jihar Kano, Alhaji Ahmadu Haruna Zago ya yi kira ga ƴan jam’iyyar da su daina yaɗa …

Abba Gida Gida, Labarai

Abba Gida-Gida Ya Yi Alkawarin Gyara Ma’aikatu Da Biyan Albashi Cikin Gaggawa

Posted onMay 1, 2023May 1, 2023

Alfijr ta rawaito Zababben Gwamnan Jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf, ya yi alkawarin gyara ma’aikatan gwamnati tare da tabbatar da biyan albashi da fansho …

Abba Gida Gida, Labarai

Kungiyar Ƴan Jaridun Ta Online Sun Taya Zababben Gwamnan Jihar Kano Murnar Lashe Zaɓe

Posted onApril 3, 2023April 3, 2023

Alfijr ta rawaito kungiyar ‘yan jaridun ta yanar gizo sun ta taya zababben gwamnan jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf (Abba Gida-Gida) murnar lashe zaɓen …

Abba Gida Gida, Labarai

Karku Kara Bawa Gwamnatin Kano Bashi Ko Lamuni – In Ji Abba Gida Gida

Posted onApril 1, 2023April 1, 2023

Alfijr ta rawaito Zaɓaɓɓen Gwamnan Kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya shawarci bankuna da masu bada bashi ko lamuni na gida da ƙasashen ƙetare kan …

Abba Gida Gida, Labarai

Zababben Gwamnan Kano Ya Sanar Da Sunayen Ƴan Kwamitin Karɓar Mulki

Posted onMarch 31, 2023March 31, 2023

Alfijr ta rawaito Bayan gabatar da takardun shaidar cin zabe da INEC ta gabatar, zababben gwamnan jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf (Abba Gida Gida) …

Abba Gida Gida, Labarai

Shawara: Masu Gine-Gine A Filayen Gwamnatin Kano Su Dakata-Abba

Posted onMarch 31, 2023March 31, 2023

Alfijr ta rawaito Zababben Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya shawarci ɗaiɗaikun mutane da kungiyoyi masu gine-gine a filayen gwamnatin jihar da su dakata nan …

Posts pagination

‹ 1 … 3 4 5
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab