Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Gwamnatin Kano

FB IMG 1695680993148
Gwamnatin Kano, Labarai

Wata Sabuwa! Gwamnatin Jihar Kano Ta Fitar Da Sabon Umarni Ga Masarautun Jihar

Posted onFebruary 29, 2024February 29, 2024

Gwamnatin jihar Kano ta dakatar da mai martaba Sarkin Bichi daga yin sabbin nade-nade da kuma daga likkafar wasu hakimai a masarautar. Alfijir labarai ta …

FB IMG 1695680993148
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Magantu Akan Zargin Da Ake Mata A Shari’ar Murja Kunya

Posted onFebruary 19, 2024February 19, 2024

Gwamnati tana sane da cewa batun na doka ne da yake cikin tsarin shari’a kuma ba za ta taɓa yin katsalandan ta kowace hanya don …

FB IMG 1706268378159
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnan Kano Yayi Martani Kan Kiran Da Ganduje Yayi Musu na Komawa APC A Kwararo

Posted onJanuary 26, 2024January 26, 2024

Gwamnatin jihar kano ta ce kawo yanzu babu wanda ya tuntubeta game da shiga jam’iyyar APC ta hanyar da ta dace. Alfijir labarai ta rawaito …

IMG 20240112 WA0302
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnan Kano Zai Kashe Biliyan 8 Don Gina Manyan Makarantun Furamare

Posted onJanuary 17, 2024January 17, 2024

Gwamnatin Kano, ta ware Naira biliyan 8 don gina manyan makarantun firamare guda uku a fadin jihar. Alfijir labarai ta rawaito Gwamna Abba Yusuf ya …

FB IMG 1701545131520
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnan Kano ya kaddamar da fara biyan ƴan fansho sama da 5,000 haƙƙunansu

Posted onDecember 2, 2023December 2, 2023

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da fara biyan ƴan fansho sama da dubu biyar haƙƙunansu na bayan ritaya daga aiki. Alfijir labarai …

Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnan Kano ya bada umarnin kwashe masu taɓin-hankali a kan tituna zuwa aisbiti

Posted onNovember 29, 2023November 29, 2023

Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya bayar da umarnin kwashe illahirin masu larurar ƙwaƙwalwa da ke gararamba a kan titunan jihar a birni da …

FB IMG 1696417537151 edit 786631287899
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnan Abba Kabir ya nada sabon shugaban ma’aikatan jihar Kano

Posted onNovember 27, 2023November 27, 2023

Gwamnan jihar kano Abba Kabir Yusuf ya amince da nada Alhaji Abdullahi Musa a matsayin sabon shugaban ma’aikatan gwamnatin jihar. Alfijir Labarai ta rawaito hakan …

Daliban kano
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano ta ƙara tura ƙarin ɗalibai 50 karatu zuwa India

Posted onNovember 24, 2023November 24, 2023

Kashi na biyar na dalibai 50 daga cikin dalibai 1,100 da suka kammala karatun digiri na farko da gwamnatin jihar Kano ta dauki nauyin karatunsu …

Screenshot 20230904 185032 com.facebook.katana edit 7256232036912
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano ta mangantu kan kundin hukuncin kotun daukaka ƙara

Posted onNovember 22, 2023November 22, 2023

Kundin hukuncin shari’ar zaben gwamnan Kano da Kotun Daukaka Kara ta Tarayya ta fitar ya haifar da rudani. Alfijir Labarai ta rawaito kwamishinan Shari’a na …

Abba Gida Gida
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano ta Sake Tura Rukunin Ɗalibai Kashi Na 4 Zuwa Kasar India

Posted onNovember 17, 2023November 17, 2023

Rukuni na hudu, ɗauke da ɗalibai 150 da gwamnatin Kano mai ci ta dauki nauyin karatunsu a ƙasashen waje sun tashi zuwa ƙasar India domin …

FB IMG 1697237741177
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano zata kashe Biliyan 40 don gudanar da aikin gadar sama guda 2 da wasu ayyuka 13 a jihar

Posted onNovember 7, 2023November 7, 2023

Wasu daga cikin ayyukan sun hada da Gina gadar sama da ta kasa a Dan Agundi da Gina gadar sama a Sha tale-talen Tal’udu Alfijir …

Gwamna Kano Abba Gida Gida
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Sake Tura ɗaliban Kaso Na 3, karatunsu Zuwa India

Posted onNovember 4, 2023November 4, 2023

Rukuni na uku mai dalibai 159 ƴan asalin jihar Kano, daga cikin dalibai 1,001 da suka kammala karatun digiri na farko da gwamnatin jihar Kano …

FB IMG 1696923226032
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnan Kano Ya Nada Shugaban Ma’aikatan Riko a jihar

Posted onNovember 1, 2023November 1, 2023

Gwamna Abba Kabir YusufDangane da murabus din shugaban ma’aikatan jihar Kano Alh. Usman Bala, mni, Gwamna, Engr. Abba Kabir Yusuf, ya dauki kwakkwaran mataki. Alfijir …

FB IMG 1687883795522
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano zata fara biyan wasu Yan Fansho hakkinsu mako mai kamawa

Posted onOctober 28, 2023October 28, 2023

Gwamna ya ce an ware kimanin Naira biliyan 6 domin biyan ma’aikatan gwamnati da suka yi ritaya kimanin 5,500 hakkokin su. Alfijir Labarai ta rawaito …

FB IMG 1696417537151 edit 786631287899
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano ta Bayyana Dalilanta na Ciyo Bashin Naira Miliyan Dubu 4

Posted onOctober 28, 2023October 28, 2023

Gwamnatin jihar Kano tace za ta ciyo bashin Naira Miliya dubu hudu domin gudanar da aikin samar da wutar lantarki a fadin jihar. Alfijir Labarai …

FB IMG 1696417537151 edit 786631287899
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano zata rufe wasu Gadoji a jihar domin yi musu gyare-gyare

Posted onOctober 18, 2023October 18, 2023

Ana sanar da jama’a cewa In Sha Allah ranar Alhamis za’a rufe gadar sama ta kofar Nassarawa zuwa gidan gwamnati, da kuma ta Obasanjo saboda …

FB IMG 1696417537151 edit 786631287899
Gwamnatin Kano, Labarai

Hukumar Lafiya Ta Magantu Kan Ma’aikatan Asibitoci A Jihar kano

Posted onOctober 16, 2023October 16, 2023

Hukumar kula da Manyan Asibitocin Jihar Kano ta magantu dangane da Ma’aikatan wucin-gadi da ta dakatar da aikinsu a Asibitocin gwamnati. Alfijir Labarai ta rawaito …

FB IMG 1696923226032
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Rufe Asibitin Choice Da Wasu Asibitocin Masu Zaman Kansu A Jihar

Posted onOctober 15, 2023October 15, 2023

Hukumar ta rufe wasu asibitoci biyu da suka hada da Rich Clinic da Choice Clinics saboda karya dokar Hukumar wajen tafiyar da su. Alfijir Labarai …

FB IMG 1697237741177
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamna Abba Kabir ya rattaba hannu kan kasafin kudi na 2023, kusan Biliyan 59

Posted onOctober 14, 2023October 14, 2023

“Wannan karin kasafin kudin an yi shi ne domin a kula da ci gaban ababen more rayuwa na shekarar 2023, domin biyan bukatun al’ummar jihar …

FB IMG 1697218100005
Gwamnatin Kano, Labarai

Kwankwaso Da Abba Sun Jagoranci Auren Gatan Mutum 1,800 A Kano

Posted onOctober 13, 2023October 13, 2023

Gwamnatin Jihar Kano Karkashin jagorancin, Abba Kabir Yusif ta kaddamar da auren zawarawa 1,800 wanda aka gudanar a Babban Masallacin Juma’a na Gidan Sarkin Kano. …

Posts pagination

‹ 1 2 3 4 5 6 … 9 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab